Skip to content

Hausa Bible

Romawa 8:17

Ashe, tun da yake mu ˈyaˈya ne, mun zama masu cin gādo ke nan. Wato, mu masu cin gādon albarkun Allah da kuma abokan gādo tare da Almasihu ne, idan kuwa mun sha wahala tare da Almasihu, domin kuma a ɗaukaka mu tare da shi.

Open Bible reader