Skip to content

Hausa Bible

Romawa 16:12

Ku gai da Tirayifina da Tirayifusa, matan nan masu fama cikin aikin Ubangiji. Ku gai da Farsis, abokiyata da nake ƙauna, wadda kuma ta sha famar aiki sosai saboda Ubangiji.

Open Bible reader