Skip to content

Hausa Bible

Romawa 15:4

Gama duk abin da aka rubuta tun dā a cikin Rubutacciyar Maganar Allah an rubuta ne domin a koyar da mu, domin mu zama da sa zuciya ta wurin jimrewa da ƙarfafawa waɗanda Rubutacciyar Maganar Allah sukan ba mu.

Open Bible reader