Hausa Bible
Romawa 15:27
Sun ji daɗin yin haka, ko da yake lallai wannan kamar hakki ne a kansu. Da yake waɗanda ba Yahudawa ba sun sami nasu rabon albarkun ruhaniya daga Yahudawa, ya zama musu kamar bashi ke nan su yi amfani da albarkunsu na duniya domin su biya bukatar Yahudawa.
Open Bible reader