Skip to content

Hausa Bible

Romawa 15:24

na shirya in ziyarce ku yanzu. Ina fata cewa a lokacin da zan wuce zuwa ƙasar Sifen, zan bi ta wurinku in kawo ziyara. Ina fata kuma bayan da na ji daɗin zama tare da ku na ɗan lokaci, zan ci gaba da tafiyata zuwa can tare da taimakonku.

Open Bible reader