Skip to content

Hausa Bible

Romawa 15:16

wanda ya sa ni in zama mai hidimar Almasihu Yesu ga waɗanda ba Yahudawa ba. Ina aikin firist ta wurin hidimar shelar labari mai daɗi na Allah don waɗanda ba Yahudawa ba su zama hadaya mai karɓuwa ga Allah, waɗanda aka tsarkake su ta wurin Ruhu Mai Tsarki.

Open Bible reader