Skip to content

Hausa Bible

Romawa 15:13

Bari Allah mai kawo sa zuciya yă ba ku cikakken farin ciki da salama a saˈad da kuke ba da gaskiya gare shi, domin ku yalwata da sa zuciya ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki.

Open Bible reader