Skip to content

Hausa Bible

Romawa 15:1

Mu da muke masu ƙarfi cikin bangaskiyarmu ya kamata mu ɗauki nauyin waɗanda ba su da ƙarfi, don mu taimake su cikin kāsawarsu. Kada kuma mu nuna halin sonkai.

Open Bible reader