Skip to content

Hausa Bible

Romawa 10:8

Abin da Rubutacciyar Maganar Allah take faɗin shi ne, “Maganar Allah tana kusa da kai, tana a bakinka, da kuma a cikin zuciyarka.” Maganar nan kuwa ita ce saƙon bangaskiyar da muke waˈazinta.

Open Bible reader