Hausa Bible
Romawa 10:3
Tun da yake ba su san hanyar da Allah yake sa mutane su zama masu adalci ba, kuma suna ƙoƙari su kafa tasu hanyar zaman masu adalci a gaban Allah, sai wannan ya sa ba su miƙa kansu ga hanyar da Allah yake sa mutane su zama masu adalci ba.
Open Bible reader