Hausa Bible
Romawa 10:18
Amma ina tambaya, “Wai gaskiya ne ba su ji ba?” Ai, sun ji. Gama Rubutacciyar Maganar Allah ta ce, “Muryar saƙonsu ta bi ta duniya duka, kalmominsu sun kai iyakar duniya.”
Open Bible readerHausa Bible
Amma ina tambaya, “Wai gaskiya ne ba su ji ba?” Ai, sun ji. Gama Rubutacciyar Maganar Allah ta ce, “Muryar saƙonsu ta bi ta duniya duka, kalmominsu sun kai iyakar duniya.”
Open Bible reader