Skip to content

Hausa Bible

Romawa 10:16

Amma ba dukan Israˈilawa ne suka yarda da labari mai daɗin ba. Kamar yadda Ishaya ya ce, “Ya Ubangiji, wa ya gaskata da saƙon da ya ji daga gare mu?”

Open Bible reader