Hausa Bible
Romawa 10:14
Amma ta yaya za su kira ga wanda ba su gaskata da shi ba? Ta yaya za su gaskata da wanda ba su taɓa jin labarinsa ba? Ta yaya kuma za su ji in babu wanda zai yi musu waˈazi?
Open Bible readerHausa Bible
Amma ta yaya za su kira ga wanda ba su gaskata da shi ba? Ta yaya za su gaskata da wanda ba su taɓa jin labarinsa ba? Ta yaya kuma za su ji in babu wanda zai yi musu waˈazi?
Open Bible reader