Skip to content

Hausa Bible

Romawa 10:12

Gama ba bambanci tsakanin Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba. Ubangijin nan ɗaya shi ne Ubangijin kowa, shi ne kuma yakan ba da albarku masu yawa ga duk masu kira gare shi.

Open Bible reader