Skip to content

Hausa Bible

Romawa 1:4

amma bisa ga tsarkinsa na ruhu, da iko an tabbatar da shi Ɗan Allah ne ta wurin tashinsa daga matattu. Shi Yesu Almasihu kuwa an tabbatar shi Ubangijinmu ne.

Open Bible reader