Skip to content

Hausa Bible

Romawa 1:29

Suna cike da kowane irin rashin adalci, da mugunta, da kwaɗayi, da ƙiyayyar zuciya. Suna cike da kishi, da kisan kai, da faɗa, da ruɗu, da baƙar zuciya. Su masu gulma ne,

Open Bible reader