Skip to content

Hausa Bible

Romawa 1:13

ˈYanˈuwa, ina so ku sani cewa sau da yawa na yi shiri in zo wurinku, amma har yanzu an hana ni yin haka. Dalilin son zuwana kuwa shi ne domin in yi girbi a cikinku kamar yadda na yi a cikin sauran waɗanda ba Yahudawa ba.

Open Bible reader