Skip to content

Hausa Bible

Karin Magana 28:3

Mai mulki wanda yake zaluntar talakawa, ya zama kamar ruwa mai lalatar da amfanin gona.

Open Bible reader