Hausa Bible
Filibiyawa 1:7
Daidai ne in yi ta tunawa da ku haka, ku duka, domin kuna a zuciyata, saboda dukanku kuna zumunci da ni cikin alherin Allah a lokacin da aka kulle ni a kurkuku, da kuma ta wurin kāre labarin nan mai daɗi wanda na tabbatar da shi.
Open Bible reader