Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 1:18

To, ba kome. Muhummin abu shi ne, a kowane hali, ko da nufin ƙarya, ko da nufin gaskiya, ana waˈazi a kan Almasihu ne. Wannan yana sa in yi farin ciki. I, zan ci gaba da yin farin ciki,

Open Bible reader