Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 35:30

Duk wanda ya yi kisankai sai a kashe shi bisa ga shaidar shaidu, amma saboda shaidar mutum ɗaya ba za a kashe mutum ba.

Open Bible reader