Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 23:15

Sai Bal'amu ya ce wa Balak, “Tsaya nan kusa da hadayarka ta ƙonawa, ni kuwa in tafi in sadu da Ubangiji a can.”

Open Bible reader