Skip to content

Hausa Bible

Littafin Kidaya 23:14

Ya kuwa kai shi saurar Zofim a bisa Dutsen Fisga. Sa'an nan ya gina bagadai bakwai, ya miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade.

Open Bible reader