Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 9:35

Daga nan Yesu ya bi dukan garuruwa da ƙauyuka, yana koyarwa a majamiˈu, yana shelar labari mai daɗi na mulkin Allah, yana kuma warkar da mutane daga kowane irin ciwo da rashin lafiya.

Open Bible reader