Hausa Bible
Matiyu 9:27
Yesu yana barin wurin ke nan, sai makafi biyu suka bi shi suna kira da ƙarfi suna cewa, “Ka yi mana jinƙai, ya kai Ɗan Dawuda!”
Open Bible readerHausa Bible
Yesu yana barin wurin ke nan, sai makafi biyu suka bi shi suna kira da ƙarfi suna cewa, “Ka yi mana jinƙai, ya kai Ɗan Dawuda!”
Open Bible reader