Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 9:2

Sai aka kawo masa wani shanyayye yana kwance a kan tabarma. Da Yesu ya ga bangaskiyarsu, sai ya ce wa shanyayyen, “Kada ka damu, ɗana, an gafarta maka zunubanka.”

Open Bible reader