Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 9:18

Yesu yana kan gaya musu haka ke nan, sai ga wani shugaban majamiˈa ya zo ya durƙusa a gabansa ya ce, “ˈYata ta mutu ba da jimawa ba, ka zo ka taɓa ta, za ta tashi.”

Open Bible reader