Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 8:32

Sai ya ce musu, “To, ku tafi.” Sai suka fita suka shiga cikin aladun, sai garken aladun gaba ɗaya suka tashi a guje suka gangara, suka fāɗi cikin tekun, suka mutu cikin ruwan.

Open Bible reader