Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 8:20

Sai Yesu ya ce masa, “Karnukan daji suna da ramukansu, tsuntsaye kuma suna da wurin kwanansu. Amma Ɗan Mutum ba shi da wurin da zai sa kansa.”

Open Bible reader