Hausa Bible
Matiyu 8:10
Da Yesu ya ji haka sai ya yi mamaki, sai ya ce wa masu binsa, “Hakika ina gaya muku, a cikin Israˈila ban taɓa samun mai bangaskiya mai ƙarfi kamar wannan ba.
Open Bible readerHausa Bible
Da Yesu ya ji haka sai ya yi mamaki, sai ya ce wa masu binsa, “Hakika ina gaya muku, a cikin Israˈila ban taɓa samun mai bangaskiya mai ƙarfi kamar wannan ba.
Open Bible reader