Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 7:2

Gama da irin shariˈar da kuke yi wa mutane, da ita za a yi muku shariˈa. Mudun da kuke auna wa mutane da shi, da shi za a auna muku.

Open Bible reader