Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 6:6

Amma idan za ka yi adduˈa, ka shiga ɗaki ka rufe ƙofa, ka yi adduˈa ga Ubanka wanda ba a gani, Ubanka kuma wanda yake gani a ɓoye zai ba ka lada.

Open Bible reader