Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 6:25

“Saboda haka ina gaya muku, kada ku damu da yadda za ku rayu game da abin da za ku ci ko abin da za ku sha, ko kuma yadda za ku sami riguna domin jikinku. Rai bai fi abinci ba? Kuma jiki bai fi kayan da za ku sa ba?

Open Bible reader