Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 6:16

“Idan kuna azumi, kada ku ɓata fuska kamar yadda munafukai suke yi. Su dai sukan ɓata fuskarsu domin su nuna wa mutane cewa suna azumi. Hakika ina gaya muku, sun riga sun sami ladansu ke nan.

Open Bible reader