Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 5:23

“Idan wani ya kai ƙararka, ka yi sauri ka shirya da shi tun kuna kan hanya kafin ku isa kotu. Idan ba haka ba kuwa zai haɗa ka da alƙali, alƙali kuma yă haɗa ka da ɗan sanda a kuma kulle ka a kurkuku.

Open Bible reader