Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 5:20

Amma ina gaya muku, wanda yake fushi da ɗanˈuwansa, za a hukunta shi. Wanda ya kira ɗanˈuwansa banza, za a kai shi kotu. Wanda kuma ya kira ɗanˈuwansa wawa, ya dace da gidan wuta.

Open Bible reader