Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 5:17

Saboda haka duk wanda ya karya ko da ɗaya daga cikin ƙananan dokokin nan, ya kuma koya wa mutane su karya dokokin, za a ce da shi mafi ƙanƙanta a cikin mulkin sama. Duk wanda ya bi su kuwa har ya koyar da su, za a ce da shi mai girma a mulkin sama.

Open Bible reader