Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 4:6

Ya ce masa, “Idan kai Ɗan Allah ne, ka yi tsalle ka fāɗi ƙasa, gama a rubuce yake cewa, “ ‘Zai ba da umarni ga malaˈikunsa su tsare ka. Za su tare ka da hannuwansu domin kada ka buga ƙafafunka a dutse.’ ”

Open Bible reader