Hausa Bible
Matiyu 4:21
Da ya ci gaba da tafiya, sai ya ga waɗansu ˈyanˈuwa guda biyu kuma, Yakub ɗan Zabadi, da ɗanˈuwansa Yohanna. Suna cikin jirgin ruwa tare da babansu Zabadi, suna gyaran ragar kamun kifi. Sai ya kira su.
Open Bible readerHausa Bible
Da ya ci gaba da tafiya, sai ya ga waɗansu ˈyanˈuwa guda biyu kuma, Yakub ɗan Zabadi, da ɗanˈuwansa Yohanna. Suna cikin jirgin ruwa tare da babansu Zabadi, suna gyaran ragar kamun kifi. Sai ya kira su.
Open Bible reader