Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 4:17

Tun daga lokacin nan, Yesu ya fara waˈazi, yana cewa, “Ku tuba domin mulkin sama ya yi kusa.” 1i8 Yesu yana tafiya a gefen Tekun Galili ke nan, sai ya ga waɗansu ˈyanˈuwa guda biyu, Siman da ake ce da shi Bitrus, da ɗanˈuwansa Andarawus, suna jefa ragar kamun kifi a teku, domin su masu kamun kifi ne.

Open Bible reader