Hausa Bible
Matiyu 4:15
“Yankin zuriyar Zebulun da na Naftali a Galili, yankin nan na mutanen da ba Yahudawa ba, yankin da ya miƙe daga Tekun Meditereniya har zuwa yankin ƙetaren Kogin Yodan,
Open Bible readerHausa Bible
“Yankin zuriyar Zebulun da na Naftali a Galili, yankin nan na mutanen da ba Yahudawa ba, yankin da ya miƙe daga Tekun Meditereniya har zuwa yankin ƙetaren Kogin Yodan,
Open Bible reader