Hausa Bible
Matiyu 4:10
Sai Yesu ya ce masa, “Tafi daga nan kai Shaiɗan! Gama a rubuce yake cewa, “ ‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, kuma shi kaɗai za ka bauta masa.’ ”
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya ce masa, “Tafi daga nan kai Shaiɗan! Gama a rubuce yake cewa, “ ‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, kuma shi kaɗai za ka bauta masa.’ ”
Open Bible reader