Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 3:9

Kada kuwa ku yi taƙama a ranku cewa, ‘Ibrahim ne babanmu’, gama ina faɗa muku Allah yana da ikon yi wa Ibrahim ˈyaˈya da duwatsun nan.

Open Bible reader