Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 3:7

Amma da Yohanna ya ga Farisiyawa da Sadukiyawa da yawa suna zuwa domin a yi musu baftisma, sai ya ce musu, “Ku ƙungiyar mugayen macizai! Wa ya gargaɗe ku ku guje wa hukuncin nan na Allah mai zuwa?

Open Bible reader