Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 28:8

Sai suka bar kabarin da sauri cike da tsoro, tare da farin ciki mai yawa. Suna gudu domin su je su faɗa wa almajiran Yesu ke nan,

Open Bible reader