Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 28:15

Sai sojojin suka karɓi kuɗin suka yi yadda aka ce su yi. Wannan labarin kuwa har wa yau Yahudawa suna ba da shi.

Open Bible reader