Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 27:64

Saboda haka ka sa a yi gadin kabarin nan sosai har zuwa rana ta uku, domin kada almajiransa su tafi su saci gawarsa, saˈan nan su ce wa mutane ya tashi daga matattu. Ruɗin ƙarshe fa zai fi na farkon muni.”

Open Bible reader