Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 27:54

A lokacin da babban sojan Roma da sauran waɗanda suke gadin Yesu suka ga rawar ƙasa da kuma duk abin da ya faru, sai suka ji tsoro sosai, suka ce, “Lallai, wannan Ɗan Allah ne!”

Open Bible reader