Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 27:48

Sai nan da nan wani ya yi gudu, ya je ya ɗauki soso, ya jiƙa shi a cikin ruwan tsami daga ˈyaˈyan inabi, ya soka a sanda, ya miƙa masa yă sha.

Open Bible reader