Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 27:42

“Ya ceci waɗansu, ya kāsa ceton kansa. Idan shi Sarkin Israˈila ne, bari yă sauko daga gicciyen mana, saˈan nan za mu gaskata shi.

Open Bible reader